Yanayin Muhallin Afirka 603/18/2010March 18, 2010Fasahar sabunta makamashihttps://p.dw.com/p/MWJfTallaBuƙatar mai da kwal da kuma gas sai ƙaruwa ta ke, to amma waɗannan makamashin ba masu dorewa ne har abada ba. Saboda haka ya kamata tun yanzu mu fara mayar da hankali wajen inganta fasahar sabunta makamashi kamar iska da ƙarfin hasken rana.