1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Learning by Ear

Yanayin Muhallin Afirka 5

Itacen girki

Afirka ta fi dogaro kan itace domin girki to amma buƙatar gawayi ta haddasa mummunar illa ga dazuzzukan nahiyar. Ya kamata a nemi sabon zaɓi kamar yin girki da amfani da zafin hasken rana.

Sauti da bidiyo akan labarin