1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Learning by Ear

Yanayin Muhallin Afirka 4

Cunƙoson ababan hawa: Motoci da kekuna

Mota na ɗaya daga cikin abubuwan da suka fi gurɓata yanayi domin ta na fid da gurɓatacciyar iska ta carbon dioxide wadda ke taka rawa wajen ɗumama doron ƙasa. Shi ya sa a yi azamar hawa motocin safa-safa na jama´a ko kekuna.

Sauti da bidiyo akan labarin