1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yanayin Muhallin Afirka 3

March 18, 2010

Namun daji da ake ci

https://p.dw.com/p/MWHu
Yawan farauta da bil Adama ke yi yana lalata yanayin rayuwar namun dajin Afirka. Cinikin namun daji ta ɓarauniyar hanya na yiwa Afirka mummunar illa. Shin wasu halittun daji ne suka fi fuskantar barazana?