1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Learning by Ear

Yanayin Muhallin Afirka 2

Maganin kashe ƙwari da ciyayi

Maganin kwashe ƙwari ka iya haɓaka albarkartun gona amma suna da illa musamman ga yanayin muhalli. Magungunan kashe ƙwari na da guba da in sun shiga cikin ƙasa ko sun gauraya da ruwa ba alheri ba ne.

Sauti da bidiyo akan labarin