1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Learning by Ear

Yanayin Muhallin Afirka 10

Halittun ƙarƙashin teku

Yana da muhimmnaci a koyar da masunya amfani da koma don kare halittun ƙarƙashin teku. Wane ƙoƙari ya kamata a yi don kare namun ƙarƙashin teku? Za a ji ƙarin bayani a cikin wannan shiri.

Sauti da bidiyo akan labarin