1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Learning by Ear

Yanayin Muhallin Afirka 1

IIlar dake tattare da shara musamman sharar roba

A Afirka dai gwamnatoci ba sa mayar da hankali sosai kan batun muhalli da tattalin kayakin da aka gama amfani da su ba wato sake sarrafa su don sake amfani da su. Hakan na janyo shara dake illa ga yanayi.

Sauti da bidiyo akan labarin