1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwa

An samu karuwar 'yan gudun hijira a duniya

Suleiman Babayo
June 21, 2018

Kusan duk sassan duniya 'yan gudun hijira suna cikin mawuyacin hali sakamakon matsaloli da dama da ake samu a kasashe.

https://p.dw.com/p/301Hu
Kroatien | Flüchtlinge
Hoto: picture-alliance/dpa/PIXSELL/D. Puklavec

Batun 'yan gudun hijira da bakin haure ya dauki hankali tare da janyo sauye-sauyen siyasa a kasashen Turai.