1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

'Yan mata na ci gaba da kai hari a Najeriya

Al-Amin(HON)InternetJanuary 12, 2015

Kungiyoyin masu fafutuka wajen kare hakkin mata da masana tsaro sun bi sahun sauran ‘yan Najeriya wajen tofa albarkacin bakinsu a kan karuwar hare-haren kunar bakin wake da ‘yan mata ke kaiwa a wasu sassan arewacin Najeriya

https://p.dw.com/p/1EJ1z