1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

'Yan Borno sun mika koke kan sojoji

September 22, 2017

Kwamitin binciken zargin da ake yi wa Sojojin Najeriya na keta hakkin bani Adama yayin yaki da Boko Haram ya kammala karbar koke-koken al'umma a shiyyar Arewa maso gabashin kasar a wani zama da ya yi a Maiduguri.

https://p.dw.com/p/2kXey