Siyasa'Yan Boko Haram sun mika kai a NajeriyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAl-Amin Suleiman Muhammad07/06/2017July 6, 2017Rundunar Sojojin Najeriya ta gabatar wa manema labarai mayakan Boko Haram 57 daga cikin 700 da ta ce sun ajiye makaman su tare da mika wuya ga rundunar Operation Lafya Dole a Maiduguri. https://p.dw.com/p/2g3weTalla