Yakin neman zabe a kasar AmirikaYahouza Sadissou Madobi11/08/2007November 8, 2007Yakin neman zabe a Amirikahttps://p.dw.com/p/C5b2Yakin neman zabe a AmirikaHoto: AP GraphicsBank/DWTallaRanar 3 ga watan Janairu mai zuwa za a fara tankade da rauraye, na farko domin tantance yan takara a zaben shugaban kasar Amirika