Yaki da taaddanci | Labarai | DW | 17.02.2007
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Yaki da taaddanci

Sakatare General na Mdd Ban Ki Moon yayi kira ga dukkan kasashe dake da wakilci a majalisar dasu dauki matakai a matsayin kasashensu wajen aiwatar da dokar yaki da ayyukan tarzoma,da aka cimma kudurinsda a zauren majalisar a bara.Mdd a nata bangaren ta fara aiwatar da matakai ,wadda ke kira dangane da bukatar daukan matakan gaggawa na martanin kowane irin hari ,ta hanyar bada kudaden shawo kann ire iren miyagun ayyuka,inji Mr Ban.Ya bayyana cewa Majalisar zata cimma nasara a wannan bangare ne kadai idan kasashen duniya,sun aiwatar da wannan kuduri a dukkan yankunan kasashensu da kuma hadin gwiwan wadansu.Dayake jawabi wa