1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Sauyi a Afirka

Yaki da cutar Malariya a Burkina Faso

Malariya ta kasance cuta mafi kashe rayuka musamman a nahiyar Afirka. Kimani mutane dubu 900 ne ke mutuwa a kowacce shekara sanadiyyar cutar amma wani masanin kimiyya ya kirkiro da wani sabulun wanka a Burkina Faso don magance cutar.

A dubi bidiyo 03:54