Yakar bola a Tanzaniya | Duka rahotanni | DW | 24.04.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Sauyi a Afirka

Yakar bola a Tanzaniya

Gertrude Clement 'yar shekaru 16 daga Tanzaniya, na gabatar da shiri a duk mako tare da abokanta do nufin wayar da kan al'umma dangane da matsalar sauyin yanayi a garinsu Mwanza.

A dubi bidiyo 01:08