1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Yajin aikin kamfanin sadarwa

Akalla maaikatan kamfanin sadarwa ta jamus dubu 20 ne ke shirin barin ayyukansu ,sakamakon yajin aikin da kunmgiyar kwadago ta kasa tayi,saboda kamfanin Deutsche Telecom na shirin sauyin aiki wa maaikatanta kimanin dubu 50.Daya daga cikin shugabbnin kungiyar ya bayyana cewa ,akalla kashi 96 daga cikin 100 na yawan maaikatan kamfanin ne ke shirin shiga yajin aikin,adangane da wannan yunkuri.Deuteche Telecom din dai na shirin kirkiro wani yanayi ne na yin aiki na karin saoi masu yawa ,ayayinda zaa biya albashi kalilan,wa wadnnan maaikata su dubu 50.Wannan sanarwa daga kamfanin sadarwan yazo,bayan ta bada sanarwar yin asaran sama da kashi 50 daga cikin 100 na riban da ta saba samu a farkon watanni 3 na wannan shekara.