1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yadda ake yin zabe a Jamus

Ahmed Salisu
September 13, 2017

Albarkacin zaben gama-gari da za a gudanar a Jamus ranar 24 ga watan Satumba, sashin Hausa na DW ya shiga wata rumfar zabe a birnin Bonn don nunawa ma'abota shafinmu na intanet irin yadda zabe ke gudana a Jamus.

https://p.dw.com/p/2jpD0