Yadda ake samun ruwan sama | Amsoshin takardunku | DW | 04.04.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Amsoshin takardunku

Yadda ake samun ruwan sama

Iskan da ke fito daga yammacin duniya ke ratsa teku ya kwaso ruwan wanda yake zuwa da shi samaniya bayan ya daskare na wani dan lokaci ya kan zaman ruwan sama

Za a iya sauraron shirinmu na Amsoshin takardunku domin jin karin bayyani game da yadda ake samun ruwan sama da iska da kuma giza-gizzai.Don haka mun tattauna da Salisu Dahiru darakta a mai'aikatar muhali ta kasa da ke a Abuja Tarrayar Najeriya.Daga kasa za a iya sauraron shirin

Sauti da bidiyo akan labarin