1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Wasannin Bundesliga kai tsaye

Sashen Hausa na DW na gabatar muku da wasannin kwallon kafa na lig-lig na Jamus wato Bundesliga kai tsaye ta rediyo.

Bundesliga Radio Kai Tsaye a ranar Asabar ma ya na dauke da sabon wasa. Lateefa Mustapha Ja'afar da Gazali Abdou Tassawa za su kasance da ku kai tsaye da misalin karfe 2:25 na rana agogon Najeriya da Nijar wato karfe 1:25 agogon Ghana, don kawo muku sharhin wasa tsakanin kungiyoyin Leipzig da Bayern Munich.

Za ku iya kama mu a tashoshin abokanan huldar DW a yankunanku, da kuma ta hanyar gajeren zango a kan mita 16, kilohas 17570 da kilohas 17840.

Za kuma a iya sauraronmu kai tsaye ta shafinmu na Internet lokacin da ake wasan, ko kuma a tashoshin abokanan huldar DW da ke a yankunanku a wadannan kasashe:

Najeriya:

Freedom Radio – Kano, Dutse

Rima FM 97.1– Sokoto

Liberty FM – Kaduna

BRC – Bauchi

Progress Radio – Gombe

Radio Gotel – Yola

Unity FM – Jos

 

Nijar:

Anfani – Niamey, Diffa, Konni, Maradi, Zinder

Dallol - Baleyara, Dogondoutchi, Matankari, Tchibiri

Garkuwa – Maradi

Fara'a - Dioundiou, Dosso, Gaya

Hadin Kay - Aguié, Dakoro, Magaria, Tagriss

Murya Talaka Filingué – Filingué

Niyya – Konni

Nomade - Agadez, Arlit

Ténéré FM – Niamey and all Ténéré FM frequencies in the country

Saraounia - Konni, Madaoua, Maradi, Tahoua

Shukurah – Zinder

Tarmamuwa – Tessaoua

Té Bon Sé - Tillabéri

 

Ghana

Focus FM - Kumasi

Justice FM - Tamale

Zuria FM – Kumasi

 

Kamaru

Radio Communautaire Tikiri FM - Meiganga

Radio Sawtu Linjila - Ngaoundéré

Radio Communautaire de Mokolo – Mokolo

 

Burkina Faso:

Horizon FM - Fada-Ngourma

 

Côte d'Ivoire:

Tere FM – Abidjan

 

Mali:

Koukia FM 107.8 - Ansongo

Radio Rurale - Ménaka

 

Senegal:

Alkuma FM – Tamba

Radio Dunyaa FM – Tamba

 

 

Karin shafuna a WWW