Wariya, rashin sanin ya kamata, mugunta - tarihin mulkin mallakar Jamus | Duka rahotanni | DW | 31.10.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Wariya, rashin sanin ya kamata, mugunta - tarihin mulkin mallakar Jamus

Mulkin mallakar Jamus a zamanin daular Sarkin Sarakuna, ya gaza cimma burin zama wata daular duniya. Sakamakonsa na da tasiri har yanzu. Wannan shi ne abinda gidan tarihin Jamus ke baje kolinsa a yanzu.