1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Wacce kasa ce ta fara demokradiyya?

December 13, 2017

Walikinmu da ke a Jihar Katsina Yusuf ibrahim Jargaba ya tattauna da wani masanin kimiyyar siyasa Dr. Aliyu Muktar Katsina inda ya yi masa bayani game da kasar da ta fara aiwatar da tsarin demokradiyya.

https://p.dw.com/p/2pK1n