1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

UNICEF: Mutuwar jarirai ta karu a kasashe matalauta

Abdullahi Tanko Bala
February 20, 2018

A rahotonsa na shekara shekara asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya, UNICEF ya koka akan yadda talauci da ringimu ke ci gaba da yin sanadiyyar mutuwar jarirai.

https://p.dw.com/p/2t14C