1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Trump ko Clinton?

November 3, 2016

Wa zai zama shugaban kasar Amirka idan duniya za ta yi zabe? A wadanne kasashe za a zabi Clinton kuma a ina Trump zai fi samun kuri'u? Ka hade da mu a wannan tsarin zabe na duniya, ta hanyar kada kuri'arka a nan.

https://p.dw.com/p/2S4dA