Togo: ′Yan adawa na matsa kaimi | Duka rahotanni | DW | 04.10.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Togo: 'Yan adawa na matsa kaimi

'Yan adawar kasar Togo sun sake kira ga magoya bayansu ga yin wata sabuwar zanga-zanga don tilasta wa gwamnatin yin sauye-sauye a kan kundin tsarin mulki domin hana shugaba Faure Gnassingbe yin tazarce.

Saurari sauti 02:56