1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tattaunawa kan bikin FESPACO

March 3, 2017

Masu hada fina-finai sun halarci bikin nuna banjinta na FESPACO a Ouagadougou babban birnin kasar Burkina Faso. Saboda hake ne a cikin hirar da Muntaqa Ahiwa ya yi da shi, Maman Farouq ya yi waiwaye kan wannan biki da ke zama na 25.

https://p.dw.com/p/2YcC6