Tasirin faduwar farashin man fetur | Duka rahotanni | DW | 02.02.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Tasirin faduwar farashin man fetur

Farashin danyen mai na ci gaba da faduwa sakamakon yawan da ya yi kasuwannin duniya. Lamarin da ya jefa tattalin arzikin wasu kasashe cikin mawuyacin hali.