1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Wadatar abinci

Rikicin Rasha da Ukraine ya shafi bangaren abinci

March 24, 2022

Yayin da ake ci gaba da gwabza yaki bayan kutsen da Rasha takaddamar a kan Ukraine, tuni farashin kayan abinci ya tashi musamman a kasashe masu tasowa.

https://p.dw.com/p/48zGQ
Habasha l Kayan abinci a Bahirdar
Kayan abinci a kasar HabashaHoto: Alemnew Mekonnen

Kaddamar da kutsen da Rasha ta yi a Ukraine hakan ya janyo tashin farashin kayan abinci musamman a kasashe masu tasowa ganin kasashen na Rasha da Ukraine suna sahun gaba na fitar da kayayyaki abinci zuwa kasashe ketere.