1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arziki

Matsalolin duniya sun dauki hankalin taron tattalin arziki

Suleiman Babayo
January 19, 2023

Karon farko da shugabannin gwamnatoci da 'yan kasuwa na duniya suka taru a birnin Davos na kasar Switzerland kan taron tattalin arziki na duniya bayan annobar cutar Covid-19.

https://p.dw.com/p/4MQJC
Taron tattalin arziki na duniya na shekara ta 2023
Taron tattalin arziki na duniyaHoto: Dursun Aydemir/AA/picture alliance

Matsalolin da tattalin arzikin duniya da yakin tsakanin Rasha da Ukraine da kuma talauci da ke karuwa gami da tashin farashin kayayyaki suna  cikin abubuwan da suka mamaye zaman taron na birnin Davos a kasar Switzerland.