1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Taron Firaministocin ƙasashen Koriyawa biyu a Seoul

FM kasar KTA ya isa a birnin Seoul inda zai tattauna da takwaransa na KTK akan aiwatar da yarjeniyoyin da shugabanninsu suka amince da su a wani taron koli da ya gudana cikin watan jiya. An shirya Kim Yong Il zai gudanar da shawarwari na kwanaki 3 da FM KTK Han Duck-Soo, karon farko cikin shekaru 15. Batutuwan da zasu fi mayar da hankali a kai sun hada da na hadin kan tattalin arziki. Dangantaka tsakanin kasashen Koriyawan biyu ta fara ingantuwa tun bayan KTA ta fara lalata shirinta na nukiliya.