1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Taro kan makomar kotun ICC

Kasashen da suka hadu suka kafa kotun hukunta manyan laifuka ta ICC da ke birnin Hague suna wani taron nazarin makomar kotun.

A yayin da kasashen da suka hadu suka kafa kotun hukunta manyan laifukan kasa da kasa ta ICC da ke birnin Hague ke can suna wani taron nazarin makomar kotun, Najeriya ta ce ba ta da shiri fita a cikin kotun da ke kallon tawaye daga kasashe na nahiyar Afirka.
 

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin