Taro a game da makamashi a Jamus | Labarai | DW | 03.04.2006
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Taro a game da makamashi a Jamus

Yau ne a birnin Berlin na nan Jamus, wakilan jam´iyun siyasa, da shugabanin kampanoni masu aiki ta fannin makashi ,za su buda wani mahiman taro, inda za su tantanana, a game da makomar makamashi a Jamus, ƙasa ta 3 a dunia, ta fannin karfin tattalin arziki.

Za a gudanar da wanan taro bisa jagoranci shuagbar gwm,amnati Angeler Merkell.

Gwamnmati hadin gwiwa, ta CDU CSU ta bayyana burin ta na ƙara ƙarffafa matakan samar da makashi irin na zamani.

Saidai, a na fuskantar ɗan sabanin ra´ayoyi tsakanin manufofin manyan jam´iyun 2, ta wannan fanni.

Za su anfani da wannan dama, domin ƙara kussanto ra´ayoyin na su, don cimma mataki na bai ɗaya.