1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tarihin fara zanga-zanga a duniya

Suleiman Babayo
April 4, 2018

Kuna son sanin tarihin fara zanga-zanga a duniya? Shin akwai shugaban da zanga-zanga ta sa ya sauka daga mulki? Saurari hirar da Suleiman Babayo ya yi da Dr. Aminu Umar wanda ke sharhi kan al'amuran yau da kullum a Najeriya.

https://p.dw.com/p/2vTkl