Tarihin faifayen garmaho kashi na biyu
December 4, 2008Talla
Shirin ɗori ne akan shirin makon da ya gabata inda muka duba tarihin faifayen garmaho da tasirinsa wajen ɗaukar waƙoƙin mawaƙan ƙasar Hausa a zamanin baya. Shirin ya kuma zaƙulo wasu fayafayen da aka ɗauka lokacin da fasahar garmaho ta yi tashe.