Tafiya mabudin Ilimi | Duka rahotanni | DW | 27.03.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Sauyi a Afirka

Tafiya mabudin Ilimi

Jigilar matafiya ta jirgin kasa bayan rufe filin tashi da saukar jiragen sama na birnin Tarayya Abuja sakamakon gyare-gyare da ake yi. Gwamnatin ta dauki matakai na ganin fasinjoji sun yi tafiyar cikin kwanciyar hankali.

A dubi bidiyo 05:18