1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe

Abdul-raheem Hassan
February 22, 2018

Shirin ya ziyarci gidan tarihin Deanderthal a garin Düsseldorf da ke yammacin Jamus, inda aka gano kasusuwan mutane da suka shekara 400,000 a duniya.

https://p.dw.com/p/2tADU

Binciken da ya gano sassan wasu kasuwan halitta irin na dan adam da ya shekara sama da dubu 400,000 a duniya, shi ke daukar hankalin jama'a da dalibai masu bincike a wannan gidan tarihi na Neanderthal. Za mu ji alakar halittun Neanderthal da goggon birin da Turawa ke alakantawa da tsatson dan adam.