1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba ka Lashe na 09.12.2015

Gazali Abdou TasawaDecember 16, 2015

Shirye-shiryen Maulidi a Kano da ke Arewacin tarayyar Najeriya

https://p.dw.com/p/1HO5T

Taba ka Lashe na 09.12.2015

A daidai lokacin da bukukuwan Maulidi ke karatowa, makarantun Kano sun tashi tsaye wajen gudanar da shirye-shirye.