Taba Ka Lashe: 31.05.2017
June 2, 2017Talla
Bikin na bana da ke zama karo na 29 wanda kuma aka kwashe tsawon kwanaki hudu ana yi daga ranar 25 zuwa 29 ga watan Mayu, ya samu halarcin 'yan kallo sama da dubu 80, wadanda suka kashe kwarkwatar idonsu a raye-raye da nune-nune na kayayyakin al'adun gargajiyar nahiyar Afirka.