1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 30.11.2016

Mohammad Nasiru Awal
December 2, 2016

Harkar shirya fina-finai da kudin da bai taka kara ya karya ba a kasar Yuganda.

https://p.dw.com/p/2TeuO

Wani mai shirya fim kuma dan wasan kwaikwayo a kasar ta Yuganda wato Isaac Nabwana ya fara shirya fina-finai a unguwannin marasa galihu da ke Kampala babban birnin kasar. Shi dai Isaac Nabwana na yi wa dandalin shirya fim dinsa taken "Wakaliwood"