Taba Ka Lashe: 30.09.2015
October 3, 2015Talla
A wani mataki na inganta zamantakewa da kuma rage kaifin mugun tunani, an kafa wani kulob din kwallon kafa na farko na 'yan gudun hijira a jihar Bavariya da ke kudancin Jamus. Daukacin 'yan wasan dai sun fito ne daga kasashen Iran da Iraki da kuma Afghanistan.