1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 30.08.2017

Mohammad Nasiru Awal
September 2, 2017

Harkar yawon bude ido na kara habaka a kasar Portugal, inda a bara ta yi rajisar yawan baki miliyan 10 suka ziyara a kasar.

https://p.dw.com/p/2jFm9

Tun shekaru shida ke nan a jere kasar Portugal ke samun yawan maziyarta da hakan ke ba ta mukadan kudaden shiga da take nema don shawo kan matsalar tattali arzikinda take fuskanta. Sai dai a babban birnin kasar wato Lisbo, mazauna sun fara jin radadin kwararar ta 'yan yawon bude ido, da ke haddasa tashin kudi haya.