1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 30.05.2018

June 1, 2018

Sha'awar son koyon harshen Hausa a tsakanin Jamusawa. Mun kuma ziyarci jami”ar birnin Kolon da ke Jamus, inda ake koyar da harshen na Hausa.

https://p.dw.com/p/2yopH

Dukkan daliban harshen Hausa a wannan jami'a, suna daukar darasin Hausa a matsayin darasi na aro, wato, elective course ko kuma borrowing course kamar yadda ake yi a jami’o’in Najeriya.
Ma'ana ke nan daliban Hausa a wannan jami”a sun dauki darasin ne a matsayin cika sharrudda da jami'ar Kolon ta gindaya wa daliban da ke karatu a cibiyar harsuna.