Taba Ka Lashe: 29.03.2017
March 31, 2017Talla
Wannan magoyin fatar dai al'ummar Abzinawa na karfafa amfani da su musamman a haihuwar fari. Shi dai wannan magoyin dai ana sarrafa shi ne da fatar akuya da mata ke jemewa.