Taba Ka Lashe: 28.12.2016
December 30, 2016Talla
A kwanakin baya ne a jihar Agadez da ke arewacin Nijar aka yi wankan sarauta na mai marataba sarkin Abzin Alhadji Oumarou Ibrahim Oumarou, da ke zama sarki na 52. Wannan shi ne karon farko da aka yi wankan sarauta a cikin tarihin masarautar ta Agadez.