1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 27.09.2017

Mohammad Nasiru Awal
September 29, 2017

Muhimmancin harsunan asali da samo ma'anonin wasu kebabbun kalmomi na kimiyya da fasaha. 

https://p.dw.com/p/2kzRu

A ci gaba da kokarin bunkasa harshen Hausa da al'adun Hausa a makonni baya sashen harsuna da al'adun Afirka na jami'ar Ahamadu Bello da ke Zaria a jihar Kadunar Arewacin Najeriya ya shirya wani taron kwanaki biyu na masana tarihi da harsunan Afirka inda aka mayar hankali tare da jaddada muhimmancin harsunan asali da ma yadda za a samo ma'anoni na wasu kebabbun kalmomi na kimiyya da fasaha.