Taba Ka Lashe: 25.+26.05.2016 | Al′adu | DW | 27.05.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taba Ka Lashe: 25.+26.05.2016

Taron mai taken "Adabin Hausa a karni na 21" ya gudana a birnin Kano da ke arewacin Najeriya.

Marubuta harshen Hausa na Najeriya da kuma wajen kasar ne suka hallara domin yin nazari kan tarin matsalolin da suke jawo wa sana'ar rubutun harshen Hausa tarnaki duk da cigaban da take samu.

Sauti da bidiyo akan labarin