1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba ka Lashe: 25.04.2018

Gazali Abdou Tasawa
April 27, 2018

Bikin yaye daliban makarantar Islamiya ta Madinatul Ahbab Daura da suka yi saukar alkur'ani a shekarar bana ta 2018

https://p.dw.com/p/2wnbO

Makarantar Madinatul Ahbab Daura ta gudanar da bikin yaye daliban maza da mata sama da 450 da suka yi saukar alkur'ani mai girma a wannans hekara ta 2018. Shekaru sama da 60 kenan da wannan makaranta ke yaye daliban da suka yi saukar alkur'ani a shekara.