Taba Ka Lashe: 25.01.2017 | Al′adu | DW | 27.01.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taba Ka Lashe: 25.01.2017

Shirin hadin guiwa hadin guiwa tsakanin mahukunta da al'ummar Musulmi a birnin Bordeaux na kasar Faransa don sauya tunanin masu tsattsauran ra'ayin addini.

Kasar Faransa ke kan gaba a jerin kasashen yammacin duniya da a yawan 'yan kasa da suka shiga yakin Jihadi a ketare, to amma tana tafiyar hawainiya wajen kirkiro da wani shiri mai nagarta na yaki da tsattsauran ra'ayin addini. Sai dai hakan ya fara canjawa, inda yanzu haka a birnin Bordeaux na kasar ta Faransa aka fara wani hadin guiwa tsakanin mahukuntan birnin da al'ummar Musulmi don kawo sauyi.

Sauti da bidiyo akan labarin