1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 23.08.2017

Mohammad Nasiru Awal
August 28, 2017

Gyara zukatan matasa su zama masu son al'umma, don magance cusa musu tsattsauran ra'ayi da ke sanya su cikin kungiyoyin masu gwagwarmaya.

https://p.dw.com/p/2iw9V

A kwanakin baya ne a gun wani taro da suka yi a garin Gombe da ke arewacin Najeriya, shehunan Malamai daga kasashen nahiyar Afirka suka nemi gwamnatoci a dukkanin matakai da su dauki matakai na gyara zukatan matasansu zama masu son al'umma, suka ce ta haka ne kawai za a magance cusa wa matasa tsattsauran ra'ayi da ke sanya su cikin kungiyoyin masu gwagwarmaya.