1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 23.05.2018

May 25, 2018

Kasuwar kayan bukata na hannu ko kuma second hand a Bonn, inda masu karamin karfi ke samun biyan bukata.

https://p.dw.com/p/2yLMU

A wannan kasuwa da mazauna birnin Bonn suka fi sani da Floh Markt, kasuwa sau daya take ci a mako, inda ake bude ta a ranar Asabar kadai. Kamar dai yadda kasuwanni suke a akasarin kasashen Hausawa, inda za ka ga dan kasuwa yana tallata abin da yake sayarwa, kusan za a iya cewa haka ne ke faruwa a wannan kasuwa.