Shirin ya duba dadadden harkar zirga-zirgar sufurin jama'a a Bonn.
https://p.dw.com/p/1G3zf
Talla
Sufurin jama'a na ababan hawa ya samu bunkasa a Turai, inda ake amfani da motocin bas da jiragen karkashin kasa da sauran ababan hawa don saukaka zirga-zirgar jama'a.